Yakan sa masu hikima su ma su mutu,Haka nan ma wawaye da mutanen banza,Za su mutu su bar dukiyarsu ga zuriyarsu.