Zab 45:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai ne mafi kyau a cikin dukan mutane,Kai mai kyakkyawan lafazi ne,Kullum Allah yakan sa maka albarka!

Zab 45

Zab 45:1-5