Zab 45:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwanyata ta cika da kyawawan kalmomi,Lokacin da nake tsara waƙar sarki,Harshena kuwa kamar alkalami ne na ƙwararren marubuci.

Zab 45

Zab 45:1-9