Zab 38:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Masu rama nagarta da mugunta,Suna gāba da ni,Domin ina ƙoƙarin aikata abin da yake daidai.

21. Kada ka yashe ni, ya Ubangiji,Kada ka rabu da ni, ya Allahna!

22. Sai ka taimake ni yanzu, ya Ubangiji, Mai Cetona!

Zab 38