Zab 39:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce, “Zan yi hankali da abin da nake yi,Don kada harshena yă sa ni zunubi,Ba zan ce kome ba sa'ad da mugaye suke kusa.”

Zab 39

Zab 39:1-11