Zab 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka dukan jama'arka masu biyayya,Za su yi addu'a gare ka, lokacin bukata.Sa'ad da babbar rigyawa ta malalo,Ba za ta kai wurinsu ba.

Zab 32

Zab 32:5-11