Zab 32:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na hurta zunubaina gare ka,Ban ɓoye laifofina ba.Na ƙudurta in hurta su gare ka,Ka kuwa gafarta dukan laifofina.

Zab 32

Zab 32:1-11