Zab 31:22-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Na ji tsoro, na zaci ka jefar da ni ne daga gabanka.Amma ka ji kukana sa'ad da na yi kira gare ka neman taimako.

23. Ku ƙaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka!Ubangiji yana kiyaye masu aminci,Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.

24. Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali,Dukanku da kuke sa zuciya ga Ubangiji!

Zab 31