Ku ƙaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka!Ubangiji yana kiyaye masu aminci,Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.