Zab 31:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni.Kada ka bari a yi nasara da ni.Kai Allah mai adalci ne,Ka cece ni, ina roƙonka!

2. Ka ji ni! Ka cece ni yanzu!Ka zama mafakata, don ka kiyaye ni,Ka zama mai kāre ni, don ka cece ni.

Zab 31