Zab 31:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni.Kada ka bari a yi nasara da ni.Kai Allah mai adalci ne,Ka cece ni, ina roƙonka!

Zab 31

Zab 31:1-8