Zab 29:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An ji muryar Ubangiji a kan tekuna,Allah Maɗaukaki ya yi tsawa,Tsawar muryarsa kuwa ta yi amsa kuwa a bisa teku.

Zab 29

Zab 29:1-10