Zab 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka zan ci nasara a kan magabtana da suke kewaye da ni.Da sowar farin ciki mai yawa zan miƙa sadakoki a Haikalinsa!Zan raira waƙa, in yabi Ubangiji!

Zab 27

Zab 27:1-11