Zab 27:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokatan wahala zai kiyaye ni a inuwarsa,Zai kiyaye ni lafiya a Haikalinsa,Zai ɗora ni a kan dutse mai tsayi, ya kiyaye ni.

Zab 27

Zab 27:1-13