Zab 27:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Kada ka bar ni a hannun magabtana,Waɗanda suke fāɗa mini da ƙarairayi da kurari.

13. Hakika zan rayu domin in ga alherin UbangijiDa zai yi wa jama'arsa.

14. Ka dogara ga Ubangiji!Ka yi imani, kada ka karai.Ka dogara ga Ubangiji!

Zab 27