Zab 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kira gare ka, ya Ubangiji mai kāre ni,Ka ji kukana!In kuwa ba ka amsa mini ba,Zan zama ɗaya daga cikin waɗanda suka gangara zuwa lahira.

Zab 28

Zab 28:1-5