Zab 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu dai na sani Ubangiji yakan ba da nasara ga zaɓaɓɓen sarkinsa,Yakan amsa masa daga samaniyarsa mai tsarki,Da ikonsa mai girma yakan sa shi yă yi nasara.

Zab 20

Zab 20:1-9