Zab 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kuma, sai mu yi sowa ta farin ciki saboda ka ci nasara,Mu yi bikin cin nasara da ka yi,Da yabon Ubangiji Allahnmu.Allah ya amsa dukan roƙe-roƙenka!

Zab 20

Zab 20:1-6