Zab 143:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gare ka nake dogara,Da safe ka tuna mini da madawwamiyar ƙaunarka.Addu'ata ta hau zuwa gare ka,Ka nuna mini hanyar da zan bi.

Zab 143

Zab 143:3-12