Zab 143:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ka amsa mini, ya Ubangiji!Na fid da zuciya duka!Kada ka ɓuya mini,Don kada in zama cikin waɗanda suke gangarawa zuwa lahira.

Zab 143

Zab 143:1-12