Zab 142:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako,Gama na nutsa cikin fid da zuciya.Ka cece ni daga maƙiyanaWaɗanda suka fi ƙarfina.

Zab 142

Zab 142:1-7