Zab 142:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, na kawo kuka gare ka na neman taimako,Ya Ubangiji, kai ne mai kiyaye ni,Kai kaɗai nake so a rayuwata duka.

Zab 142

Zab 142:2-7