Zab 139:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Jarraba ni, ya Allah, ka san tunanina,Gwada ni, ka gane damuwata.

24. Ka bincike, ko akwai wani rashin gaskiya a gare ni,Ka bi da ni a madawwamiyar hanya.

Zab 139