Zab 138:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka aikata kowane abu da ka alkawarta mini,Ya Ubangiji, ƙaunarka madawwamiya ce har abada.Ka cikasa aikin da ka fara.

Zab 138

Zab 138:1-8