Zab 138:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko lokacin da nake tsakiyar wahala,Za ka kiyaye ni lafiya,Ka yi gāba da abokan gābana, waɗanda suka husata,Za ka kuwa cece ni da ikonka.

Zab 138

Zab 138:5-8