Ku zo mu yabi Ubangiji,Dukanku bayinsa,Dukanku waɗanda kuke yi masa hidima,A cikin Haikalinsa da dare.