Zab 133:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar raɓa a bisa Dutsen Harmon,Wadda take zubowa a bisa tuddan Sihiyona.A can ne Ubangiji ya alkawarta albarkarsa,Rai na har abada.

Zab 133

Zab 133:1-3