Mai farin ciki ne mutumin da yake da irin waɗannan kibau da yawa!Faufau ba za a ci nasara a kansa ba,Sa'ad da ya kara da maƙiyansa a wurin shari'a.