Waɗanda suke dogara ga Ubangiji,Suna kama da Dutsen Sihiyona,Wanda ba zai jijjigu ba, faufau.Faufau kuma ba za a kawar da shi ba.