Zab 11:6-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Yakan aukar da garwashin wutaDa kibritu mai cin wuta a kan mugaye,Yakan hukunta su da harshen wuta mai ƙuna.

7. Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar kyawawan ayyuka,Masu yi masa biyayya za su zauna a gabansa.

Zab 11