Zab 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ji koke-koken waɗanda ake zalunta da na marayu,Ka yi shari'ar da za su ji daɗi,Domin kada 'yan adam su ƙara haddasa wata razana.

Zab 10

Zab 10:12-18