Zab 105:38-41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

38. Masarawa suka yi murna da fitarsu,Gama sun tsoratar da su.

39. Ya sa girgije ya yi wa jama'arsa inuwa,Da dare kuma wuta ta haskaka musu.

40. Suka roƙa, sai aka ba su makware,Ya ba su abinci daga sama da za su ci su ƙoshi.

41. Ya buɗe dutse, sai ruwa ya bulbulo,Yana gudu cikin hamada kamar kogi.

Zab 105