Zab 104:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma a hallakar da masu zunubi daga duniya,Da ma mugaye su ƙare ƙaƙaf!Ka yabi Ubangiji, ya raina!Ka yabi Ubangiji!

Zab 104

Zab 104:29-35