Zab 1:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Amma mugaye ba haka suke ba,Su kamar yayi suke wanda iska take kwashewa.

5. Allah kuwa zai hukunta mugaye,Masu zunubi kuwa za a ware su daga adalai.

6. Gama Ubangiji yana lura da al'amuran adalai,Amma al'amuran mugaye za su watse.

Zab 1