Zab 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji yana lura da al'amuran adalai,Amma al'amuran mugaye za su watse.

Zab 1

Zab 1:3-6