Yush 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Gama mutanen Isra'ila sun manta da Mahaliccinsu,Sai sun gina manyan gidaje masu daraja.Mutanen Yahuza kuma sun yawaita biranensu masu garu,Amma ni Ubangiji, zan aika da wuta a kan biranensu,Ta ƙone fādodinsu.”

Yush 8

Yush 8:10-14