Yush 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna jin daɗin miƙa hadayu don cin naman,Amma Ubangiji ba ya jin daɗinsu.Ubangiji zai tuna da muguntarsu,Zai hukunta su saboda zunubansu.Za su koma Masar.

Yush 8

Yush 8:12-14