Yush 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ayyukansu ba su bar suSu koma wurin Allahnsu ba,Gama halin karuwanci yana cikinsu,Don haka kuma ba su san Ubangiji ba.

Yush 5

Yush 5:1-13