Yush 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na san Ifraimu, Isra'ila kuma ba a ɓoye take a gare ni ba.Gama Ifraimu ta yi aikin karuwanci,Isra'ila kuma ta ƙazantu.

Yush 5

Yush 5:1-12