Yush 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake da hikima, bari ya fahimci abubuwan nan.Duk wanda yake da ganewa, bari ya san abubuwan nan,Gama hanyoyin Ubangiji masu gaskiya ne,Masu adalci kuwa za su yi tafiya a cikinsu,Amma masu zunubi za su yi tuntuɓe a kansu.

Yush 14

Yush 14:2-9