Yush 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda za su komo, za su zauna a inuwarta,Za su yi noman hatsi da yawa.Za su yi fure kamar kurangar inabi.Ƙanshinsu zai zama kamar ruwan inabi na Lebanon.

Yush 14

Yush 14:5-9