Yush 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Assuriya ba za ta cece mu ba,Ba kuwa za mu hau dawakai ba.Ba za mu kuma ƙara ce da aikin hannuwanmu,‘Kai ne Allahnmu,’ ba.A wurinka ne maraya yakan sami jinƙai.”

Yush 14

Yush 14:1-4