Yush 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku komo wurin Ubangiji, ku roƙe shi,Ku ce, “Ka gafarta mana zunubanmu,Ka karɓe mu saboda alherinka,Mu kuwa za mu yabe ka da bakinmu.

Yush 14

Yush 14:1-5