Yush 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan fanshe su daga ikon lahira.Zan fanshe su daga mutuwa.Ya mutuwa, ina annobanki?Ya kabari, ina halakarka?Kan kawar da juyayi daga wurina.

Yush 13

Yush 13:11-15