Yush 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ifraimu tana kiwon iska,Tana ta bin iskar gabas dukan yini.Tana riɓaɓɓanya ƙarya da kamakarya.Tana ƙulla yarjejeniya da Assuriya,Tana kai mai a Masar.”

Yush 12

Yush 12:1-2