Yun 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matuƙan jirgin kuwa suka yi ta tuƙi da iyakar ƙarfinsu don su kai gaɓa, amma suka kāsa domin hadirin yana ta ƙaruwa.

Yun 1

Yun 1:12-17