Yun 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yunusa ya ce, “Sai ku ɗauke ni ku jefa ni cikin tekun, sa'an nan hadirin zai lafa. Gama na sani saboda ni ne wannan hadiri mai banrazana ya auko muku.”

Yun 1

Yun 1:7-14