Yow 2:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. A lokacin zan zubo Ruhuna,Har a kan barori mata da maza.

30. “Zan yi faɗakarwa a kan wannanranaA sararin sama da a duniya.Za a ga jini, da wuta, da murtukewarhayaƙi,

31. Rana za ta duhunta,Wata zai zama ja wur kamar jini,Kafin isowar babbar ranan nan maibantsoro ta Ubangiji.

Yow 2