Yow 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firistoci masu hidimar Ubangiji,Su yi kuka a tsakanin shirayi dabagade,Su ce, “Ya Ubangiji, ka cecijama'arka,Kada ka bar gādonka ya zama abinzargiDa abin ba'a a tsakiyar al'ummai.Don kada al'ummai su ce,‘Ina Allahnsu?’ ”

Yow 2

Yow 2:12-26