Yow 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku tattara jama'a wuri ɗaya,Ku tsarkake taron jama'a,Ku tattara dattawa da yara,Har da jarirai masu shan mama.Ku sa ango ya fito daga cikinturakarsa,Amarya kuma ta fito daga cikinɗakinta.

Yow 2

Yow 2:12-20